Labaran duniya da sharhi da kuma bayanai kan al'amuran yau da kullum daga sashin Hausa na BBC. Shiri ne a duk ranar Juma'a da ...
Shugaban sashen Hausa na BBC Aliyu Tanko ya ce BBC Hausa ta zama madogarar samun labarai a duniyar Hausawa. Ya fadi hakan ne albarkacin bikin cikar sashen shekara 65 da kafuwa. An kafa sashen Hausa na ...