Latsa hoton da ke sama don sauraren hirar da Fauziyya Kabir Tukur ta yi da Yakubu Mohammed Shahararren mawaki kuma dan fina-finan Hausa, Yakubu Mohammed ya saki sabuwar wakar turanci mai suna ...
Matukar murnar bikin sabuwar shekara da za a yi a fadin duniya a daren ranar 31 ga watan Disamba zai faru ne da cikar 12:00 na safe, sai dai bikin ba za a yi shi bai daya ba, zai sha banban saboda ...