An haifi marigayi tsohon Shugagan na Najeriya, Mallam Umaru 'Yar'adua ne ranar 16 ga watan Agusta na shekarar 1951. Mallam Umaru Musa 'Yar'adua ya fara karatu ne daga makarantar Rafuka a 1958, daga ...